fidelitybank

Najeriya ce a kan gaba a Afrika a bangaren man fetur ta 3 a duniya a iskar gas

Date:

An bayyana Najeriya a matsayin kasar da ke kan gaba wajen samar da mai a nahiyar Afirka, kuma daya daga cikin manyan kasashe uku masu samar da iskar gas, in ji wani rahoto na African Energy Chambers (AEC).


Rahoton ya tabbatar da cewa da alama Najeriya za ta ci gaba da rike wannan matsayi a rubu’in farko na wannan shekara, yayin da matsayinta na daya daga cikin manyan kasashe uku masu samar da iskar gas zai ci gaba da kasancewa har zuwa shekarar 2025.

Najeriya ta na daya daga cikin manyan masu nauyi a Afirka idan aka zo batun hakowa da samar da iskar gas mai sama da ganga biliyan 36 da triliyan 200 na iskar gas, kasar ta yi nasarar sanya kanta a matsayin babbar kasuwa mai kayatarwa da kuma samar da gas

Bisa hasashen da aka yi, Najeriya za ta hako gangar danyen mai miliyan 1.46 a kowace rana daga cikin ganga miliyan 6.35 da nahiyar Afirka baki daya za ta hako a kowace rana, lamarin da zai sake tabbatar da matsayin kasar a matsayin cibiyar makamashin nahiyar a matsayin samar da shi a yammacin Afirka mafi kololuwa a 2023.

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp