fidelitybank

Na yi imani za a tuna da Ogbulafor saboda rawar da ya taka – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar, ya nuna alhinin rasuwar tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Vincent Ogbulafor.

Buhari, a cikin sakon ta’aziyya ga iyalan Ogbulafor, ya yi imanin cewa za a tuna da Ogbulafor saboda rawar da ya taka a ci gaban dimokuradiyyar Najeriya.

Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa ya rasu a kasar Canada ranar Juma’a yana da shekaru 73 a duniya.

Sai dai shugaban ya jajantawa shuwagabanni da ‘ya’yan jam’iyyar PDP, da gidan sarautar Olokoro da ke Umuahia, da gwamnati da al’ummar jihar Abia bisa rashin tsohon sakataren jam’iyyar na kasa.

A wata sanarwa dauke da sa hannun mai magana da yawunsa, Garba Shehu, Buhari ya yi imanin cewa za a tuna da tsohon shugaban PDP na kasa bisa rawar da ya taka wajen ci gaban dimokuradiyyar kasa.

Shugaban ya yabawa kishin Yariman Olokoro wajen wanzar da hadin kai da ci gaban kasa.

Shugaba Buhari ya yi addu’ar Allah ya karbi ran wadanda suka rasu ya kuma baiwa iyalansa lafiya.

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp