fidelitybank

Na yi gwarwagdon yi na ga ‘yan Najeriya – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin din nan, ya ce, ya yi alkawarin yi wa ‘yan Najeriya hidima gwargwadon ikonsa.

Buhari ya bayyana haka ne a lokacin da ya kai gaisuwar ban girma ga mai martaba Sarkin Bauchi Alhaji Rilwanu Adamu a wani gangamin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC a Bauchi.

“A shekarar 2003 da 2012 na ziyarci daukacin kananan hukumomin kasar nan guda 774, kuma a shekarar 2019 da na sake tsayawa takara karo na biyu na ziyarci dukkan jihohin kasar nan.

“Don haka, a can na yi alkawari da alkawarin cewa zan bauta wa Najeriya da ‘yan Nijeriya iyakar iyawara,” inji shi.

Shugaban wanda ya kuma yabawa Sarkin bisa wannan tarba da aka yi masa, ya yabawa Gwamna Bala Mohammed kan yadda ake gudanar da ayyuka masu inganci a jihar.

Da yake mayar da martani, Adamu ya gode wa shugaban kasar bisa wannan ziyara, sannan ya bukaci ‘yan siyasa da su rika yin siyasa ba tare da dacin rai ba.

A yayin da ya yaba wa gwamnan bisa tabbatar da daidaito a tsakanin dukkanin jam’iyyun siyasar jihar, uban gidan sarautar ya yi addu’a tare da yi wa shugaban kasar fatan alheri.

Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa shugaban ya samu rakiyar shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila.

Sauran sun hada da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC da abokin takararsa, Bola Tinubu da Kashim Shettima da dai sauransu.

daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp