fidelitybank

Na yar da ƙwallon Mangwaro na huta da Ƙuda – Kwankwaso

Date:

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabi’u Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar adawa ta PDP.

Murabus din Kwankwaso na kunshe ne a cikin wata wasika mai dauke da kwanan watan 29 ga watan Maris, kuma ya aike wa shugaban jam’iyyar PDP na gundumar sa.

Wani bangare na wasikar yana cewa: “Da zurfin tunani ne na rubuto don sanar da ku, cewa sakamakon wasu bambance-bambance masu tsanani da ba a daidaita su ba, na cimma matsayar cewa, ci gaba da zama a jam’iyyar PDP ba zai yu ba. A yau Talata 29 ga Maris, 2022, na janye takarara daga jam’iyyar PDP.”

Tsohon Sanatan ya kuma bayyana cewa zai koma jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP a karshen watan Maris.

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...
X whatsapp