fidelitybank

Na so dan wasan Jamus ya buga wa Najeriya wasa – Rohr

Date:

Tsohon kocin Super Eagles, Gernot Rohr ya bayyana cewa, yayi kokarin shawo kan matashin dan wasan Bayern Munich Jamal Musiala ya bugawa Najeriya wasa.

An haifi Musiala a kasar Jamus ga mahaifin dan Najeriya kuma mahaifiyar Birtaniya.

Dan wasan ya zabi ya wakilci Jamus a matakin manya bayan ya fara bugawa Ingila wasa a matakin matakin shekaru.

Rohr, wanda ya jagoranci Super Eagles tsakanin 2016 zuwa 2021 ya bayyana cewa ya yi kokarin shawo kan dan wasan mai shekaru 19 ya wakilci zakarun Afirka sau uku.

Rohr ya shaida wa Owngoal cewa “Ina fata da na samu Musiala ya buga wa Najeriya wasa, amma ya zabi ya buga wa Jamus wasa.”

“Dan wasa ne mai ban sha’awa, na sadu da shi lokacin yana shekara 17, kuma na yi magana da wakilansa da iyayensa.

“A wannan lokacin, ya kasa yanke shawara, kuma bayan shekara guda, ya zama abin da yake yanzu, kuma shi ke nan.”

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta kori Rohr a watan Disambar 2021.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp