fidelitybank

Na san dalilin da Aminu da sauran Saraku ke jin haushi – Sanusi

Date:

Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II, ya ce ya fahimci dalilin da ya sa Alhaji Aminu Ado Bayero da sauran sarakunan da aka tube ba su ji dadi ba.

A wata hira da ya yi da Saturday Sun, Sanusi ya yi ikirarin cewa sun ji dadi saboda ba za su iya ci gaba da cin gajiyar alfarmar da suka samu a matsayinsu na sarakuna ba.

Sanusi ya ce, “Abin da muke fama da shi shi ne yanayin da wani ya raba mu. Kuma a zahiri, lokacin da kuka ƙirƙiri waɗannan abubuwan, wasu mutane suna samun wasu gata. Ba su nemi shi ba, amma sun ji daɗinsa har tsawon shekaru huɗu.

“Yanzu idan sun rasa shi, matsala ce. Amma matsalar ba ita ce abin da ya faru a yau ba. Abin da ya faru ne shekaru hudu da suka wuce. Da ba a yi ba, da a yau ba mu shiga cikin wannan hali ba. Mu iyali daya ne, mu mutane daya ne. Wani ya zo, ya raba mu.

“Ko a gidan nan, ya dauki masarautu daya, ya ba wani bangare na iyali. Yanzu, idan mutane suka ji daɗinsa har tsawon shekaru huɗu kuma ka ɗauke su, ya zama matsala.

A ranar Juma’ar da ta gabata ne wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta biya Bayero diyyar Naira miliyan 10 bisa umarnin kama shi tare da kore shi daga fadar.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tsige Ado Bayero a watan da ya gabata tare da umarce shi da ya mika mulki cikin sa’o’i 48.

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp