fidelitybank

Na samu kaina bayan an janye karar fyade da ake yi min – Greenwood

Date:

Dan wasan gaba na Manchester United, Mason Greenwood ya ce, ya samu sauki bayan da aka yi watsi da tuhumar da ake masa na yunkurin yi masa fyade da cin zarafi.

An kama Greenwood, mai shekaru 21 a watan Janairun bara, sakamakon zarge-zargen da ke tattare da hotuna da bidiyo.

A ranar alhamis, Hukumar Korafe-korafe ta Crown ta bayyana cewa an dakatar da tuhumar da ake yi wa Greenwood bayan manyan shaidu sun janye hannunsu.

Karanta Wannan: Da Dumi-Dumi: ‘Yan sanda sun kama dan wasan Manchester da zargin ketare beli

Sai dai, a cikin wata ‘yar gajeriyar sanarwa bayan sanarwar, Greenwood ya ce: “Na ji daɗi da cewa wannan al’amari ya ƙare, kuma ina godiya ga iyalina, ƙaunatattuna da abokai saboda goyon bayan da suka ba ni.

“Ba za a sake yin tsokaci ba a wannan lokacin.”

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp