fidelitybank

Na rabu da mijina, in ji matar Ooni Ife

Date:

 

Olori Silekunola Naomi, matar Sarkin Yarabawa na Ile Ife, wanda a ka fi sani da Ooni na Ife, Adeyeye Ogunwusi ta sanar da rabuwar ta da mijin nata.
“Da ga yau ba za a sake kira na da matar Ooni na Ife ko Sarauniyar Ife ba,” in ji ta.
Rahotanni sun baiyana cewa Naomi ta fitar da sanarwar ne a yau Alhamis.
“Na godewa Ubangiji a bisa alherin da Ya yi min a shekaru uku na aure na.
“A yau ina mai sanar da sabuwar rayuwa da kuma Æ™arshen wata rayuwa da ta gabata. Da ga yau Ni ba baiwa ba ce kamar yadda tunani na ya ke a da. Sabo da haka da ga yau  ba za a sake kira na da matar Ooni na Ife ko Sarauniyar Ife ba,” in ji ta.

pulse news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp