fidelitybank

Na ninka kudi har sau uku wadanda na ke turawa Gwamnoni – Tinubu

Date:

Shugaban kasa Bola Tinubu, ya ce cire tallafin man fetur ya sa gwamnatinsa ta ninka kuɗaɗen da take bai wa jihohi daga asusun tarayya sau uku.

Da yake magana yayin taron shugabannin jam’iyyarsu ta APC a Abuja ranar Talata da dare, Tinubu ya lissafa abubuwan da ya ce cire tallafin ya bai wa gwamnatinsa damar yi.

“Babu ta yadda za a yi Najeriya ta ɗore matuƙar ba a daina biyan tallafin [man fetur] ba,” in ji shi.

“Mun ninka kaso na kuɗin da jihohi ke samu sau uku. Muna da isassun kuɗin da za mu bai wa ƙananan hukumomi. Mun kafa hukumar Nelfund da za ta dinga biyan kuɗin karatun ‘ya’yanmu.

“Za mu iya saita makomar ƙasar nan. Abubuwan da ke faruwa a duniya na burge ni, ba don komai ba sai yadda suke koya mana darasi cewa mu ‘yan Najeriya za mu iya gina kanmu kuma mu taimaka wa Afirka ta ci gaba.”

Matashiya: Shugaba Tinubu ya cire tallafin man fetur a watan Mayun 2023, wanda ya sa farashinsa ya tashi daga ƙasa da N200 zuwa sama da N1,000 a yanzu.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp