fidelitybank

Na jinjina wa Adesanya bisa nasarar da ya samu – Tinubu

Date:

zababben shugaban kasa, Bola Tinubu, ya yabawa ɗan wasan dambe, Isra’ila Adesanya kan sake samun kambun UFC 287 na matsakaicin nauyi.

Adesanya ya yi kaca-kaca da abokin karawarsa, Alex Pereira, sannan ya dawo da kambun UFC 287 na matsakaicin nauyi a gasar da aka gudanar a birnin Miami na kasar Amurka.

Alkalan fada na UFC Middleweight ya nuna cewa Pereira ya samu maki 7 – 2 – 0 a kan Adesanya wanda ya koma gida da maki 24 – 2 – 0 bayan fafatawar daren Asabar.

Idan dai za a iya tunawa Adesanya ya yi yunkurin farko, inda ya ci gaba da zama zakaran UFC har zuwa lokacin da ya rasa belinsa a hannun Pereira a haduwarsu ta farko ta MMA, watanni biyar da suka gabata.

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Lahadi, Tinubu ya ce, Adesanya bai daina yarda da kansa ba kan kwato kambun UFC na matsakaicin nauyi.

Zababben shugaban kasar ya kuma bayyana cewa ‘yan Najeriya ba su daina yarda da shi ba da kuma sanya kasar alfahari.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp