fidelitybank

Na jikin Tambuwal ya koma APC daga PDP

Date:

Alhaji Abubakar Kwaire, mai ba Gwamna Aminu Tambuwal shawara na musamman ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) gabanin zaben 2023 a jihar.

Kwaire, a cewar wata sanarwa da Bashar Abubakar, mai baiwa Sanata Aliyu Wamakko (APC, Sokoto North) shawara ta musamman kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a ya fitar, ya samu tarba daga dan takarar gwamnan jihar na APC, Alhaji Ahmad Aliyu a Sokoto.

Kwaire ya yanke shawarar komawa APC, a cewarsa, halayen shugabancin Wamakko ne suka sa shi.

Karanta Wannan: Rikicin APC: Bafarawa ya caccaki El-Rufa’i a kan Tinubu

“Saboda haka, na yi imani da Wamakko a matsayin shugaban jam’iyyar APC da kuma Aliyu za mu gudanar da mulkin jiharmu, idan aka zabe shi, ana sa ran samun ribar dimokuradiyya,” inji shi.

A nasa jawabin, dan takarar gwamnan ya yi maraba da wanda ya sauya sheka tare da ba shi tabbacin za a yi masa daidai da sauran ‘ya’yan jam’iyyar.

Kwaire wanda tsohon dan majalisar dokokin jihar Sokoto ya fito daga karamar hukumar Tambuwal.

www.legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp