fidelitybank

Na ji baƙin ciki da ba ni na lashe Ballon D’or ba – Lewandowski

Date:

 

Ɗan wasan gaban Poland da Bayern Munich, Robert Lewandowski ya tabbatar da cewa ya ji baƙin ciki da ba shi ya kashe kyautar Ballon D’or ta bana ba.
Lionel Messi na Argentina da PSG ne dai ya lashe kyautar ta bana, inda ta zama ta 7 kenan kuma wanda ya fi kowa lashewa a tarihi.
Wata jaridar wasanni ce dai Faransa ke bada kyautar ta gwarzon ɗan ƙwallon ƙafa na shekara.
Da a ke hira da shi a jaridar Kanal Sportowy, Lewandowski ya ce “gaskiya na yi baƙin ciki sabo da gani daf da lashe kyautar kuma gani kusa Messi.
“Ba zan yi karya ba, gaskiya na ji takaici. In na nace na yi farin ciki to na yi karya, gaskiya na ji baƙin ciki. Amma duk da haka ina jinjinawa Messi yadda yake ƙoƙari a kwallon kafa,” in ji Lewandowski.

legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp