fidelitybank

Na janye wa Sanata Aliero – Gwamnan Kebbi

Date:

Gwamna Atiku Bagudu ya ce a shirye ya ke ya mika wa Sanata Adamu Aliero, kujerar majalisar da ke wakiltar yankin a majalisar wakilai ta kasa tikitin takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na shiyyar Kebbi ta tsakiya idan har akwai bukatar yin hakan.

Gwamnan jihar Kebbi ya yi magana ne bayan an bayyana shi a matsayin wanda ya lashe tikitin takarar Sanata na jam’iyyar APC ta Kebbi ta tsakiya a jam’iyyar APC, a sakamakon zaben fidda gwani da aka gudanar a Sakatariyar Haliru Abdu da ke Birnin Kebbi, babban birnin jihar.

Kamfanin Dillancin Labarai na Ĉ˜asa, NAN, ya rawaito cewa Sanata Adamu Aliero, wanda ke neman tikitin takara ya janye daga takarar wasu sa’o’i kafin a fara zaben fidda gwani.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp