fidelitybank

Na janye daga takarar gwamnan Kebbi saboda kishin kasa – Ministan Shari’a

Date:

Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, SAN, ya ce, janyewar da ya yi daga takarar Gwamnan Jihar Kebbi a kwanakin baya, ya samo asali ne saboda kishin kasa kuma ya cancanci a yaba wa ‘yan Najeriya.

Malami, wanda ya yi magana ta bakin mai magana da yawunsa, Dakta Umar Gwandu ya ci gaba da cewa, bai taka wata doka da wannan mataki ya dauka ba, domin hakkinsa ne na dayansa ya zabi ya janye aniyarsa ta siyasa da kan sa.

A wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar, Gwandu ya ce Malami bai yi murabus daga mukaminsa na AGF ba, duk da halartar bikin karramawar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shirya, inda ya kara da cewa, lamari ne da ya shafi shari’a da hakkinsa wanda bai taka wata doka ba.

Ya kuma kara da cewa masu tunani na gaskiya na al’umma suna mutunta hakkin daidaikun mutane na yancin zabi a cikin al’amuran da suka shafi wannan.

Idan dai za a iya tunawa, a ranar 28 ga watan Afrilu ne AGF ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan jihar Kebbi a wani taron masu ruwa da tsaki a Birnin Kebbi.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp