fidelitybank

Na ci alwashin samun zaman lafiya mai ɗorewa a Najeriya – Babban Hafsan Sojoji

Date:

Muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasar nan, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya sha alwashin tabbatar da zaman lafiya mai ɗaurewa a Najeriya idan aka tabbatar masa da muƙamin shugabancin shugabancin rundunar sojin ƙasan ƙasar.

Ya bayyana hakan ne a lokacin da ya bayyana a gaban kwaminitin tsaro na majalisar wakilai ta Najeriya a ranar Laraba, kamar yadda shafin intanet na tashar Chanells ya ruwaito.

Ya ce matsalar tsaron Najeriya a yanzu na buƙatar haɗin kai daga dukkan masu ruwa da tsaki domin tabbatar da zaman lafiya a lungu da saƙon ƙasar.

Ya ce, “a sama da shekara 30 da na yi ina aikin soja, na yi aiki a wurare daban-daban a rundunar sojin ƙasan Najeriya. Don haka ba zan tsame hannuna daga dukkan nasarori ko rashinsa da aka samu a baya ba, amma idan aka tabbatar da ni, zan samu wata dama jan ragamar rundunar tare da kawo wasu dabarun da za su taimaka domin rundunar ta samu ƙarin nasarori.”

sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp