fidelitybank

Mutuwar Mata masu juna biyu bai ragu a yankin Arewa ba a Najeriya – WHO

Date:

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, matsalar mutuwar mata lokacin haihuwa a jihohin arewa ta tsakiya ciki har da Neja, ba ta raguwa saboda matsalar tsaro, duk da ƙoƙarin da jami’ai ke yi.

Hukumar ta ce da yawan yaran da aka haifa a yankin ba a yi masu riga-kafi ba, saboda yawan rikicin da ake samu masu alaƙa da rashin tsaro.

Shugabar da ke kula da shiyyar, Dr Asma’i Zeenat Kabir ce ta bayyana hakan a taron WHO na 75 da ya gudana a Minna babban birnin Neja.

Ta ƙara da cewa har yanzu akwai gagarumin ƙalubale a ɓangaren haihuwa da mutuwa, da kuma a lokacin haihuwa da wasu matsaloli masu alaƙa da yara a mafi yawan jihohin yankin.

Don haka akwai buƙatar sake zage damtse don bunƙasa harkokin lafiya a yankin.

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp