fidelitybank

Mutuwar Magoya Baya: ‘Yan sandan Tunusiya sun samu gurbi a gidan yari

Date:

Kotu a Tunisiya ta ɗaure ‘yan sanndan ƙasar shekara biyu a gidan yari saboda mutuwar wani magoyin bayan ƙwallon ƙafa.

Omar Laabidi mai shekara 19 ya nitse a ruwa a 2018 lokacin da yake yunƙurin tsira daga ‘yan sandan da suka biyo wani gungun magoya bayan ƙwallon ƙafa a gefen wata ƙorama.

An ruwaito cewa Laabidi ya yi ta ihun cewa ba zai iya ninƙaya ba kafin daga baya ya afka cikin ruwan don guje wa ‘yan sandan. Washegari aka fito da gawar Laabidi.

Shaidu sun ce sun ji ‘yan sanda na yi masa tsawa cewa “dole ka san yadda za ka yi ninƙaya”, abin da ya zama abin faɗa a shafukan zumunta maƙale da maudu’in #ApprendsÀNage daga mutanen da ke kiraye-kirayen a bi masa haƙƙinsa.

‘Yan uwan mamacin sun ce za su ɗaukaka ƙara kan hukuncin saboda abin da suka ce “ba cikakken adalci ba ne”.

bbc news nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp