fidelitybank

Mutuwar Afuye: Majaisar dokokin Ekiti ta tafi hutu na kwana 7

Date:

Majalisar dokokin jihar Ekiti ta ayyana zaman makoki na kwanaki 7, domin girmama tsohon kakakin majalisar, Mista Funminiyi Afuye.

A wata sanarwa da ta fitar a Ado Ekiti, shugabar kwamitin majalisar kan harkokin yada labarai, Misis Yemisi Ayokunle ta ce za a kada tuta a harabar majalisar a tsawon lokacin.

Misis Ayokunle, wacce ta bayyana marigayi kakakin a matsayin jajirtacce, gwaninta kuma mutum ne mai kishin al’umma, ta ci gaba da cewa Mista Afuye zai yi kewarsa matuka.

A cewar sanarwar, shugaban majalisar ya rasu ne a yammacin Larabar da ta gabata a lokacin da yake fama da gajeruwar rashin lafiya a asibitin koyarwa na jami’ar Jihar Ekiti da ke Ado Ekiti yana da shekaru 66 a duniya.

sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Za mu ladabtar da Jami’an mu da aka gansu suna taimakawa ‘yan siyasa a Kano – ‘Yansanda

Rundunar Æ´an sanda ta jihar Kano ta ce, ta...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baÉ—ala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp