fidelitybank

Mutumin da ya bankawa kansa wuta a gaban kotun Amurka ya mutu

Date:

Mutumin nan da ya cinna wa kansa wuta a wajen kotun Manhattan – da ke sauraron karar da ake yi wa tsohon shugaban Amurka Donald Trump – ya mutu

A ranar Juma’a ne Maxwell Azzarello, mai shekara 37, ya watsa wa kansa wani abu mai ruwa-ruwa kafin ya cinna wa kansa wuta a wajen harabar kotun.

Lamarin ya faru ne a lokaci da ake dab da kammala sauraron ƙarar da ake yi Donald Trump.

Daga baya kuma tsohon shugaban MAurkan ya fice daga harabar kotun jim kaÉ—an bayan faruwar lamarin.

Tuni jami’an ‘yan sanda suka garzaya da shi asibiti cikin mawuyacin hali, inda daga baya hukumomin asibitin suka bayyana rasuwarsa.

Kawo yanzu dai ba a san dalilin mutumin na aikata hakan ba. In ji BBC.

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp