fidelitybank

Mutum hudu sun rasa ransu a hadarin kwale-kwale

Date:

Mutane hudu ‘yan gida guda ne suka nutse a hatsarin kwale-kwale a jihar Kebbi.

Hukumomi da mazauna yankin sun ce waɗanda hatsarin ya rutsa da su suna hanyarsu ta zuwa gona tsallaken rafi a lokacin da kwale-kwalen da suke ciki ya kife a ranar Laraba a yankin Yauri sakamakon iska mai ƙarfin gaske.

Mutum shida ne ke cikin kwale-kwalen, wani uba Musa Labaran da ƴaƴansa.

Ya shaida wa BBC cewa, an samu gawar ƴaƴansa hudu yayin da ake ci gaba da neman gawar mutum na biyar da ba a gani ba.

An sha samun hatsarin kwale-kwale a Najeriya

A watan Mayun shekarar da ta gabata, sama da mutum 100 ne suka nutse a ruwa lokacin da kwale-kwalen da suke ciki ya kife a jihar Kebbi yayin da a cikin watan Disamba kimanin mutum 30 suka mutu a wani hatsari makamancin haka a jihar Kano.

Ana danganta irin wannan al’amari ne da yadda ake loda wa kwale-kwale kaya da mutane da suka wuce ƙima da rashin kula da jiragen na ruwa da kuma rashin kyawun yanayi.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp