fidelitybank

Mutum daya ya rasa ransa a aranga da ‘yan sanda a Oyo

Date:

Mutum ɗaya ya rasa ransa a arangama tsakanin ‘yan sanda da mazauna garin Ibadan na Jihar Oyo, sakamakon zanga-zangar da suka yi kan ƙarancin takardun naira.

Lamarin ya faru ne a ranar Asabar yayin da ɗaruruwan mutanen suka hau kan tituna don nuna ɓacin ransu game da ƙarancin kuɗin, wanda ya shafi ƙasar baki ɗaya bayan sauya takardun N1,000 da N500 da N200.

Karanta Wannan: ICPC ta damke manyan jami’an Banki da suka boye Naira

Tun a ranar Juma’a wasu matasa suka farfasa tagogin wani banki da shaguna a Ibadan ɗin.

Cikin wata sanarwa, kakakin ‘yan sanda a Oyo, Adewale Osifeso, ya ce mutumin ya gamu da ajalinsa ne da misalin ƙarfe 10:15 na safe lokacin da jami’an tsaro ke gudanar da samamen haɗin gwiwa a yankin Apata na Ƙaramar Hukumar Ido.

Osifeso ya ce an bayyana mutumin a matsayin ɗan banga, kuma yana cikin waɗanda suka kai wa jami’an tsaron hari a lokacin samamen.

nnnnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp