fidelitybank

Mutum biyu sun rasu cikin wani rikici tsakanin Soja da Dansanda a Nasarawa

Date:

An tabbatar da mutuwar mutum biyu a ƙaramar hukumar Obi ta jihar Nasarawa a ranar Lahadi bayan wani rikici ya ɓarke tsakanin soja da ɗansa da ke aiki a ofishin ƴansanda na Jenkwe a kasuwar Agyaragu.

A wata sanarwa da kakakin rundunar ƴansanda jihar, DSP Rahman Nansel ya fitar a ranar Lahadi, ya ce rikicin ya biyo bayan sace wani babur da aka yi.

Sanarwar ta ce, bayan an kai rahoton satar, sai ƴansanda suka kama wanda ake zargi tare da taimakon wani ɗansandan sarauniya da ke aiki a ƙarƙashin ofishin.

A lokacin da aka ɗauko wanda ake zargin za a tafi ofishin, sai wani soja wanda ke aiki a jihar Borno, amma ya zo hutu, ya tare ƴansanda domin hana su tafiya da wanda ake zargin.

“Ana cikin hakan ne aka ci ƙarfin sojan, sannan rikici ya ɓarke, har dukansu suka samu raunuka da ɗansandan sarauniyar, amma daga baya sai sojan ya rasu,” in ji sanarwar.

Sanarwar ta ƙara da cewa daga baya wasu matasa sun zo sun ƙone ofishin ƴansanda, kamar yadda Channels ta ruwaito.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp