fidelitybank

Mutum biyu sun mutu a kasuwar Kirsimeti bayan an take su da mota

Date:

‘Yan sanda a kasar Jamus sun kama wani ɗan ƙasar Saudiyya bayan da wata mota ta afka cikin masu sayayya a wata kasuwar Kirsimeti mai cike da cunkoson jama’a a gabashin birnin Magdeburg.

Hotuna a kafafen sada zumunta sun nuna yadda motar ta shige rumfunan kasuwar a guje.

Shugaban, Rainer Haseloff ya ce wannan bala’i ne da ya faɗa wa birnin Magdeburg da ma ƙasar Jamus baki ɗaya.

Ya zuwa yanzu, mutum biyu sun mutu sannan da dama sun jikkata.

Wannan dai ba shi ne karo na farko ba da ake kai hare-hare da mota tare da kashe mutane a kasuwar ta Kirsimeti a Jamus

Ko a shekarar 2016, wani mutum mai alaƙa da ƙungiyar IS ya kutsa da mota cikin wata kasuwar Kirsimeti a birnin Berlin tare da kashe mutum 12.

daily 
post news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp