fidelitybank

Mutum 6 sun sayi takardar takarar shugaban ƙasa yayin da 63 suka sayi tikitin takarar gwamna a APC

Date:

Mutum shida ne kawai daga cikin 20 masu neman shugabancin kasar nan a karkashin jam’iyyar APC mai mulki suka sayi fom din tsayawa takara, kamar yadda rahotanni suka bayyana a jiya.

Haka kuma, ‘yan takarar gwamna a kasa 63 ne suka sayi fom din tsayawa takara.

A ranar Talata 26 ga watan Afrilu ne jam’iyya mai mulki ta fara sayar da fom din tsayawa takara ga ‘yan takarar shugaban kasa da na gwamna da na tarayya a ranar Juma’a 6 ga watan Mayu.

‘Yan takarar shugaban kasa guda shida sun hada da jagoran kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da takwaransa na Ebonyi, Dave Umahi, da tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha da kuma karamin ministan ilimi Chukwuemeka Nwajiuba.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp