fidelitybank

Mutum 33 sun mutu a wani harin Roka a Ukraine

Date:

Hukumomi a Ukraine sun ce, ya zuwa yanzu mutum 33 ne aka tabbatar sun mutu a harin roka da aka kai kan wani ginin gwamnati a garin Mykolaiv da ke tekun Black Sea.

Rahotanni na nuni da ce cewa, harin ya kuma raunata wasu 34.

Har yanzu ma’aikatan agaji na ci gaba da duba ɓaraguzan ginin tare da kwashe gawarwaki daga wurin, a cewar hukumar agaji ta Ukraine kwana huɗu da kai harin.

Harin da Rasha ta kai ya haƙa wani rami a tsakiyar ginin na gwamnatin yankin Mykolaiv da safiyar Talatar da ta gabata.

Gwamnan Mykolaiv da ke da ofis a wurin, Vitaliy Kim ya ce, ba ya wurin lokacin da makamin ya faɗa kan ginin saboda ya makara zuwa wajen aiki.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp