fidelitybank

Mutanen Bwari sun fara kaɗa kuri’arsu a Abuja

Date:

Wadanda suka cancanci kada kuri’a sun fara kada kuri’unsu a wasu sassan karamar hukumar Bwari da ke Abuja.

Atisayen wanda ya fara da misalin karfe 8 na safe, ya samu fitowar jama’a da dama wadanda suka sha alwashin ci gaba da kasancewa a rumfunan zabensu daban-daban domin tabbatar da an kirga kuri’unsu.

DAILY POST ta ziyarci wasu rumfunan zabe inda ta tattaro cewa jami’an hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC na nan a waje yayinda aka ci gaba da gudanar da zaben cikin lumana.

Wani mai kada kuri’a, Innocent Agaba, wanda ya zanta da wakilinmu a wata rumfar zabe da ke bayan Makarantar Lauyoyi, Bwari, ya ce shi ne mutum na farko da ya kada kuri’arsa a yankin.

Ya bayyana fatansa na cewa atisayen zai kare kamar yadda ake tsammani.

“Ya zuwa yanzu, abin yana tafiya yadda ya kamata. Ni ne mutum na farko da ya fara kada kuri’arsa a wannan rumfar zabe.

“Na zabe amma ba zan je ko’ina ba har sai an kirga kuri’a”, in ji shi.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp