fidelitybank

Mutane su guji gina gidaje a kan hanyar ruwa – Zulum

Date:

Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya bayyana takaicinsa a kan yadda mutane suke gina gidaje a magudanar ruwa a jihar.

Zulum ya bayyana haka ne a ranar Alhamis bayan ya kai ziyarar duba ɓarnar da ambaliyar – wadda ta ɗaiɗaita jihar – ta yi ga hanyoyin mota da gadoji da asibitoci da sauransu.

A cewarsa, “Ɓarnar ta yi yawa. Mun ziyarci wurare da dama mun gani. Akwai ban takaici yadda mutane suke gina gidaje a magudanar ruwa. Ba don a tare masa hanya ba, da ruwan zai riƙa bin hanyarsa yana wucewa ne.

“Duk da gargaɗin da ake yi, amma har yanzu mutane suna cigaba da gini a magudanar ruwa, wanda irin waɗannan matsalolin ne suka jawo ambaliyar. Ba za mu watsar da kula da rayuwar mutanen Maiduguri ba saboda wasu ɗaiɗaikun mutane,” in jij shi kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

A ƙarshe ya yi kira ga ma’aikatar aikace-aikace da jami’an tsaro su tabbatar babu wanda ya sake yin gini a magudanar ruwa a jihar.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp