fidelitybank

Mutane miliyan 64.3 na fama da ƙarancin abinci a Najeriya – MDD

Date:

Ƴan Najeriya miliyan 64.3 ne aka kiyasta cewa, suna fama da matsalar ƙarancin abinci, a cewar Hukumar Samar da Abinci ta Duniya.

Hukumar ta ce, mutum miliyan 170 a faɗin ƙasashe 19 ba su da isasshen abinci.

Karanta Wannan: An samu ƙaruwar yunwa a Najeriya – Ƙungiyar Amnesty

Ƙasashen da suka fi fuskantar matsalar sun haɗa da Niger da Mali da Burkina Faso da Guinea da Chadi da Saliyo da Kamaru da Liberia da Jamhuriyar Tsakiyar Afirka da Togo da Guinea Bissau da kuma Najeriya.

A wani rahoto da hukumar ta fitar kan ƙarancin abinci, ta ce ƙarancin abinci a Najeriya ya ƙaru daga kashi 29 zuwa 32 a cikin watanni uku da suka wuce.

Ta ce matsalar ƙarancin abinci da ci-maka a Najeriya da wasu ƙasashen Afirka ta yamma na kawo cikas na kyakkyawar rayuwa ga al’ummomin ƙasashen da dama. In ji BBC.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp