fidelitybank

Mutane miliyan 1.3 ne su ke Umarah a Saudiyya – Dr Tawfiq

Date:

Ministan aikin Hajji da Umara, Dakta Tawfiq Al-Rabiah, ya ce, biranen Makka da Madina sun samu masu ziyarar ibada daga ƙasashen waje masu yawan gaske a wannan wata.

Dakta Tawfiq ya ce, ya zuwa yanzu an samu masu ziyarar ibada miliyan 1.3 a manyan biranen ƙasar biyu.

Ministan ya ce ana samun ci gaba a harkokin sufurin masu ziyarar ibada tare da inganta harkokin ibada musamman a cikin masallatai biyu masu alfarma a ƙasar.

”Muna bakin ƙoƙarinmu wajen samar da kyakkyawan yanayi domin jin daɗin mahajjata a biranen Makka da Madina”, in ji shi.

”A kodayaushe muna kan inganta biranen biyu, kuma akwai wuraren tarihi sama da 100 tsakanin biranen biyu”, a cewarsa.

Ministan ya ce ana sa ran sama da mutum miliyan biyu ne za su yi aikin hajjin bana a wannan shekara

jalingo news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp