fidelitybank

Mutane miliyan 1.2 na fuskantar barazanar tashin Bam a Najeriya – UN

Date:

Kimanin mutane miliyan 1.2 ne ke fuskantar barazanar tashin bama-bamai a jihohin Borno da Adamawa da Yobe.

Jami’in kula da ayyukan jin kai na Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya Mista Matthias Schmale ne ya bayyana hakan a ranar Litinin a Abuja.

Da yake jawabi a ranar wayar da kan ma’adanai da taimakon ma’adanai ta duniya ta shekarar 2022, Schmale na Hukumar Ba da Agaji da Ayyuka ta Majalisar Dinkin Duniya, ya ce, mutane miliyan 1.2 na bukatar agajin ceton rayuka a jihohin uku.

Ya ce, an gano wadanda ke cikin hatsarin yayin aiwatar da batun bukatun Jin kai na hukumar Majalisar Dinkin Duniya na shekarar 2022.

Ya lura cewa bama-bamai a nau’ikansu daban-daban na ci gaba da karin barazana ga al’ummomin da ke fama da wahala a Arewa maso Gabashin Najeriya.

Ya ce, Hukumar Kula da Ma’adanai ta Majalisar Dinkin Duniya (UNMAS) ta tattara al’amura 1,532 a yankin da suka shafi hadurran fashewa daga watan Janairun 2016 zuwa Janairun 2022 da suka shafi sama da 10,000.

Ya kara da cewa, kimanin fararen hula 1,356 ne suka jikkata, yayin da 789 suka mutu daga adadin wadanda aka samu.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp