fidelitybank

Mutane hudu yayin da goma suka jikkata bayan mota ta kone kurmus a Jigawa

Date:

Rundunar ‘yansandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum huɗu da kuma jikkatar wasu 10 bayan wata motar bas ta kama da wuta.

Lamarin ya faru ne a ƙaramar hukumar Gwaram, kamar yadda kakakin rundunar Lawan Shiisu ya bayyana cikin wata sanarwa ranar Lahadi.

“Lamarin ya faru ne ranar Asabar da misalin ƙarfe 4:00 na yamma lokacin da bas ɗin da ke ɗauke da fasinjoji 44 daga garin Zaki na jihar Bauchi ta kama da wuta,” in ji shi.

“Bayan ta isa kusa da makarantar Government Girls Unity Secondary School Gwaram, sai wutar ta mamaye motar sakamakon haɗuwa da ta yi da wata katifa da aka ɗaure a bayan motar.”

Wutar ta ƙone mutanen ne duka mata ƙurmus ta yadda ba za a iya gane su ba, a cewarsa. Waɗanda suka ji raunika kuma, nan take aka garzaya da su asibitin Gwaram Cottage.

Ya ƙara da cewa daga cikin fasinjojin, 25 manya ne, da kuma yara 19.

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp