fidelitybank

Mutane hudu sun kamu da cutar Kyandar Biri a Katsina – Kwamishinan Lafiya

Date:

Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da mutum hudu da suka kamu da cutar kyandar biri, inda wasu 53 kuma suka kamu da cutar amai da gudawa ta kwalara.

Kwamishinan lafiya na Jihar, Yakubu Danja, shi ya tabbatar da hakan a wani taro da aka shiryawa ma’aikatan lafiya.

Danja ya ce an gano sabbin mutane da suka kamu da cutar ne bayan gwaji da aka yi wa mutum 27 a baya-bayan nan.

A cewarsa, mutum tara cikin 27 din da ake zargi sun kamu da cutar sun fito daga wasu kananan hukumomi da ba a bayyana ba a jihar.

Kwamishinan ya bukaci mazauna jihar da suka bin dokokin lafiya sannan kar suyi kasa a gwuiwa wajen ziyartar cibiyar lafiya da ke kusa ko asibitoci idan suka fara ganin alamu da basu saba gani ba.

Ya ce babu dai wanda ya mutu cikin sabbin wadanda suka kamu da cutar inda tuni aka yi wa wadanda suka kamu jinya tare kuma da sallamarsu.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp