fidelitybank

Mutane da dama sun jikkata a harin da Rasha ta kai tashar nukiliyar Ukraine

Date:

Mutane da dama aka kashe ko jikkata a gobarar da ta tashi bayan harin Rasha a kan tashar nukiliya ta Ukraine, kamar yadda ma’aikatar harkokin wajen ƙasar ta bayyana.

Ma’aikata na ci gaba da lura da tashar ta Zaporizhzhia don tabbatar da cewa tana aiki yadda ya kamata ba tare da tiriri mai guba ya tashi ba, a cewar ma’aikatar cikin wata sanarwa a Facebook.

Kamfanin dillancin labarai na AP ya rawaito cewa, an kashe sojojin Ukraine uku da jikkata biyu a harin da Rasha ta kai cikin dare.

Idan har na’urorin da ke sanyaya tashar suka samu matsala za a fuskanci bala’i mai girman gaske na yaɗuwar tiriri mai guba na radiation.

“Dubban mutane – ciki har da farar hula da suka gaza guduwa daga yankin saboda luguden wuta – za su shiga tasku,” in ji sanarwar.

Shugaban Ukraine ya ce bala’in fashewar nukilya a Zaporizhzhia zai zarta na baya da aka taɓa gani sau 10 idan ya faru. .

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp