fidelitybank

Mutane bakwai sun mutu a mablaiyar ruwa a Neja – NSEMA

Date:

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Neja, NSEMA, ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai a kananan hukumomin Magama da Rafi na jihar sakamakon ambaliyar ruwa.

Babban Daraktan NSEMA, Mal Ahmed Ibrahim Inga ne ya bayyana haka a Minna, ya kuma ce an samu mutuwar mutane shida a Magama, daya kuma a Rafi.

Shugaban hukumar NSEMA ya bayyana cewa jihar ta fara fuskantar mummunar illar da ambaliyar ta haifar, inda gidaje, gonaki, gadoji, da wasu hanyoyin da suka hada da suka tafi da su a wasu kananan hukumomin da ke sama da kasa na madatsun ruwa hudu.

Ya bayyana cewa, “Wadannan sun sa mutane da yawa sun rasa matsuguni kuma sun shafi ayyukan zamantakewa da tattalin arzikin al’umma. Kananan hukumomin sun hada da Lavun, Magama, Rafi, Kontagora, Gbako, Mashegu da Wushishi.”

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaƙi don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin ƙera nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe ƴan ƙasarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...
X whatsapp