fidelitybank

Mutane 8 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Sokoto

Date:

Akalla mutane ashirin da takwas ne rahotanni suka ce sun mutu a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a jihar Sokoto.

Rahotanni sun bayyana cewa, wadanda abin ya rutsa da su na tafiya ne zuwa yankunan da ke makwabtaka da su domin gudanar da harkokinsu na yau da kullum, yayin da kwale-kwalen da ke dauke da fasinjoji kusan 34 ya kife.

Naija News ta rawaito  cewa, lamarin ya faru ne da sanyin safiyar Laraba a kauyen Magana da ke karamar hukumar Shagari.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai, hakimin kauyen Gidan-Magana, Mohammed Auwalu, ya ce, tuni aka binne gawarwakin wadanda suka mutu kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

Da yake mayar da martani kan hadarin, sakataren karamar hukumar Shagari, Mas’oud Shagari, ya ce sama da gawarwaki 26 ne aka zakulo daga kogin yayin da ake ci gaba da neman wadanda suka tsira da ransu.

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulÉ—a da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Æ™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...
X whatsapp