fidelitybank

Mutane 68 a aka sace cikin kwanaki 18 a Abuja

Date:

Masana harkokin tsaro da tattara bayanai sun ce, an sace mutum 63 a birnin tarayyar Abuja daga ranar 1 gawatan Janairu zuwa 18 ga watan.

Malam Kabiru Adamu shugaban kamfanin Beacon Consulting ne ya bayyana haka a shirin Ra’ayi riga na BBC Hausa wanda ya gudana a jiya Juma’a.

Ya ce harkokin tsaro a babban birnin Abuja na ƙara taɓarɓarewa, ta yadda kusan kullum sai an samu rahoton sacewa ko kuma yunƙurin sace wani mazaunin birnin.

Barista Bulama Bukarti wanda ya kasance cikin shirin a nasa ɓangaren ya ce a matsayin Abuja na fuskar Najeriya, garin na fuskantar gagarumar barazana.

Ya ce “baya ga sace-sacen mutane da ake yi, akwai matsalar fashi da makami da kuma yi wa mata fyaÉ—e”.

Kuma acewarsa idan aka bari wannan lamari ya ci gaba sai ya kori kusan dukkan masu zuba hannayen jari na ƙasashen ƙetare.

Wannan matsala dai ta fi haikewa Æ™ananan ma’aikatan gwamnati.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp