fidelitybank

Mutane 6 sun mutu a jihar Bauchi

Date:

Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta kasa ta ce, mutum shida ne suka mutu yayin da biyu suka samu rauni a wani haɗarin mota da ya afku a ƙauyen Dinki da ke jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Hukumar ta ce hadrin motar ya faru ne bayan wata mota ƙirar Peugeot ta ƙwace wa direbanta da misalin karfe 10 na safiyar Laraba.

Shugaban hukumar ta kula da haɗura a Bauchi Yusuf Abdullahi ne ya tabatar da faruwar lamarin yana mai cewar sai da ya dauki jimai’an su sa’a guda kafin su isa inda haɗrin ya afku don miƙasu asibi a basu agajin kulawa, a baban asibitin na Bogoro.

ya kuma shawarci direbobi da su ringa kiyaye dokokin kan hanya da dokokin tuƙi, a duk lokacin da suka hau abin hawa.

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp