fidelitybank

Mutane 37 sun mutu a Damaturu – Hukumar Kiyaye Hadura

Date:

Hukumar kiyaye aukuwar haɗura ta kasa, ta tabbatar da mutuwar mutum 37 a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan babbar hanyar Damaturu zuwa maiduguri a yankin arewa maso gabashin ƙasar.

Babban jami’in hukumar mai lura da shiyya ta 12 ,wadda ta ƙunshi jihohin Bauchi, da Borno da Yobe ACM Rotimi Adeleye ya tabbatar wa da BBC faruwar lamarin.

Ya ƙara da cewa lamarin ya faru ne da safiyar ranar Talata.

Ya ce motoci biyu ne ƙirar ‘Hummer’ suka yi taho-mu-gama da juna, nan take kuma suka kama da wuta inda mutum 37 da ke cikin motocin suka mutu sakamkon ƙonewa da suka yi.

Jami’in ya ƙara da cewa gudun wuce-kima ne ya haddasa aukuwar hatsarin, inda ya yi kira ga direbobin ƙasar da su ƙaurace wa ɗabi’ar gudun wuce-sa’a yayin tuki.

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama ƴan Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na ƙasa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...
X whatsapp