fidelitybank

Mutane 326 aka kama a Kano da zargin tayar da yamutsi

Date:

Rundunar ƴansanda a jihar Kano, ta ce ta kama mutum 326 bisa zargin su da hannu a yamutsin da aka samu lokacin zanga-zangar matsin rayuwa a ranar Alhamis.

Rundunar ta ce cikin mutanen da ta kama akwai mata, da maza da kuma ƙananan yara.

Haka nan sun bayyana cewa an ƙwace bindiga ƙirara AK47.

Zanga-zangar lumanan da matasa suka shirya a faɗin ƙasar ta rikiɗe zuwa rikici a wasu jihohi, lamarin da ya kai ga sanya dokar ta ɓaci a jihohi biyar.

A Kano masu zanga-zanga sun ɓalle shaguna da ɓarnata kayan gwamnati a lokacin da lamarin ya yamutse.

Ƴansanda sun mayar da martani ta hanyar jefa wa masu zanga-zangar hayaƙi mai sa hawaye.

Haka nan an zargi jami’an tsaron da yin harbi da bindiga a cikin masu zanga-zanga, lamarin da ya yi sanadiyyar asarar rayuka.

Wani likta ya tabbatar wa BBC mutuwar mutum uku a jihar ta Kano

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp