fidelitybank

Mutane 321 Ambaliya ta hallaka a Najeriya – Majalisar Tattalin Arzikin Ƙasa

Date:

Majalisar tattalin arzikin ƙasa NEC, ta ce ambaliyar da ta auku a Najeriya a bana ta shafi ƙananan hukumomi 217 na jihohin Najeriya 34, inda aƙalla mutum 321 suka rasu.

NEC ta bayyana hakan ne a ranar Alhamis, inda ta ƙara da cewa ambaliyar ta shafi aƙalla mutum 1,372,557, sannan ta raba aƙalla mutum 740,743 da muhallansu.

Gwamnan jihar Anambra, farfesa Chukwuma Soludo ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban ƙasa bayan taron na NEC, wana mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya jagoranta, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Ya ce ambaliyar ta jikkata mutum 2,854, ta ɓarnata gidaje 281,000, da kadada 258,000 na gonaki.

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp