fidelitybank

Mutane 3 sun mutu a wani hatsarin mota a Maiduguri

Date:

Wani hatsarin mota da ya afku a kan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a ranar Juma’a, ya yi sanadiyar mutuwar fasinjoji uku, wasu kuma sun samu raunuka daban-daban.

Hatsarin kamar yadda wata majiya ta bayyana, ya afku ne mai nisan kilomita kadan daga garin Benisheik da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno da safiyar Juma’a.

Majiyar ta bayyana cewa wata motar Borno Express mai lamba BAM 249 XA da ta taso daga Maiduguri zuwa Kano ta yi hatsarin.

A cewar majiyar, “mata biyu da namiji daya sun rasa rayukansu; wasu sun jikkata. An garzaya da wadanda suka jikkata zuwa asibiti kusa da Benisheik.”

Utten Iki Boyi, kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), bai samu samun damar zuwa ba saboda bai amsa kiransa ba domin tabbatar da faruwar hatsarin.

daily post news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp