fidelitybank

Mutane 3 sun mutu a kan neman sarauta a Edo

Date:

Rahotanni daga jihar Edo da ke kudu maso kudancin Najeriya na cewa mutum uku sun mutu sakamakon rikicin da ke da alaka da neman shugabanci a karamar hukumar Uhunmwonde.

Kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN, ya rawaito cewa lamarin ya faru ne a kauyen Uselu-Nahor ranar Laraba.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Katongs Bello, ya tabbatar da aukuwar lamarin sai dai bai yi karin bayani ba.

Kamfanin dillancin labarai na Æ™asa (NAN) ya rawaito cewa, wasu ‘yan bindiga ne suka kai hari kan mutanen, kuma daya daga cikin wadanda aka kashe jami’in tsaro ne da ke aiki a Ahor Kara.

Mutanen suna karbar kudin fakin na motoci lokacin da ‘yan bindigar suka kai mutu harin inda suka kashe mutum uku nan take.

Bayanai sun nuna cewa rikicin yana da nasaba da rikicin shugabanci da ya ki ci ya ki cinyewa a kauyen.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp