fidelitybank

Mutane 200 ne za su saka rigar Ka’aba

Date:

Gwamnan birnin Makka Yarima Khalid Al-Faisal ya mika wa babban mai kula da masallacin Ka’aba Dr. Saleh bin Zain-ul-Abidin Al-Shaibi sabuwar rigar dakin Ka’aba da aka fi sani da Kiswa a madadin Sarkin Saudiyya Salman bin Abdul’aziz

Jaridar Saudi Gazzet ta ruwaito cewa Dr. Saleh bin Zain-ul-Abidin Al-Shaibi tare da rakiyar babban shugaban masallatai biyu mafiya daraja Sheikh Abdurrahman Al-Sudaise sun karbi sabuwar rigar a wata kwarya-kwaryar liyafa da aka shirya a birnin Muna.

A wani bangare na shirye-shiryen sabunta wa dakin Ka’aba riga da za a yi ranar daya ga watan Muharram na sabuwar shekarar hijira ta 1444.

Ana bukatar akalla mutum 200 domin saka wa dakin Ka’aba sabuwar rigar ta Kiswa.

jalingo news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaÆ™i don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin Æ™era nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe Æ´an Æ™asarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faÉ—a kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta Æ™addamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo Æ™arshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar Æ´ansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin Æ´an Æ™asarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...
X whatsapp