fidelitybank

Mutane 13 sun mutu a wani hatsarin mota a jihar Ondo

Date:

Mutum 13 sun mutu sakmakon wani hatsarin mota a jihar Ondo.

Hatsarin ya afku ne tsakanin wasu motocin bas biyu a daidai wata gada da ake kira Ose da ke kan babban hanyar Owo/Ikare-Akoko.

Ganau sun bayyana cewa haÉ—arin ya faru da misalin karfe 10 na safiyar yau Asabar, inda lamarin ya rutsa da mutum 14.

Mutum 13 daga cikinsu sun ƙone ƙurmus yayin da aka ceto wani guda da ya samu munanan raunuka.

Babban kwamandan hukumar kiyaye haɗura ta jihar Ondo, Samuel Ibitoye, ya tabbatar wa da gidan talbijin na Channels faruwar lamarin, inda ya ce tayan ɗaya daga cikin motocin ne ya fashe abin da ya janyo motar ta ƙwace wa direba har ta kai suka yi karo da wata motar bas, inda nan take suka kama da wuta.

Ya ce jami’ansu sun garzaya zuwa wajen da lamarin ya faru,inda suka mutumin da ya jikkata zuwa asibitin gwamnatin tarayya da ke Owo domin ba shi kulawa.

vanguard new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp