fidelitybank

Mutane 10 sun jikkata a Isra’ila bayan harin Hezbullah

Date:

Harin makamai masu linzami da Hezbollah ta harba daga Lebanon zuwa biranen Haifa da Tiberian na arewacin Isra’ila a cikin dare ya jikkata mutum goma, kamar yadda hukumar ko ta kwana ta Isra’ila.

Hukumar ta ce yawancin waÉ—anda suka jikkata, sun samu raunuka ne a sanadiyar fashewar gilasai da tagogi da sauran abubuwa.

Makamai masu linzamin sun sauka ne a gidaje da wani wajen cin abinci, kamar yadda rundunar sojin Isra’ila ta bayyana, inda ta Æ™ara da cewa za ta Æ™addamar da bincike domin gano yadda hare-haren makaman suka kauce wa tsaron Æ™asar ba tare an kakkaÉ“o su ba.

Ita dai Hezbollah ta ce ta Æ™addamar da harin ne da niyyar tarwatsa makaman Isra’ila.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp