fidelitybank

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Date:

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Peter Obi, ya yi kira ga Musulmin Najeriya da su ci gaba da jajircewa da kuma yin sadaukarwa.

Mista Obi ya bayana haka ne a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a don taya al’ummar Musulmi murnar bikin babban sallah.

Ya ce irin wannan lokaci na murnar bikin sallah, tunatarwa ce na ƙarfin imani, yin ladabi da kuma kaskantar d akai.

Tsohon gwamnan na jihar Anambra ya yi fatan cewa murnar bikin wata dama ce ga shugabannin Najeriya a dukkan mataki, na su yi duba kan ɗabi’un kyakkyawan shugabanci.

“Ina taya illahirin al’ummar Musulmi murnar bikin sallah. Ina fatan wannan lokaci zai ƙara ƙarfafa mana haɗin-kai da kuma zaburar da mu wajen aiki don samar da Najeriya mai nagarta. Eid Mubarak,” kamar yadda Mista Obi ya bayyana.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp