fidelitybank

Musulmai a yi wa ƙasa addu’a a bikin mauludi – Ortom

Date:

Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom ya bukaci musulmai da su cigaba da yi wa ƙasa addu’a  a matsayin maganin matsalolin tsaro da ke addabar kasar.

Ortom a cikin sakon fatan alheri ga Musulmai a bikin Eid Malud, ya bukaci mabiya addinin Islama da su yi koyi da kyawawan dabi’u na ruhi da Manzon Allah Muhammad ya yi misali da su.

Gwamnan ya zayyana yadda za a yi hadin gwiwa tsakanin kungiyoyin addinai daban-daban da cewa hakan zai tabbatar da zaman lafiya, tsaro da zaman lafiya a kasar nan.

Ya kuma umarci al’ummar Musulmi da su sadaukar da lokacin bikin domin yi wa Nijeriya addu’ar zaman lafiya da hadin kan kasa musamman ganin yadda zaben 2023 ke gabatowa.

Gwamna Ortom ya bayar da shawarar cewa ya kamata dukkan ‘yan Najeriya su shiga harkar samar da zaman lafiya domin a samu kasar ta yi aiki don amfanin ‘yan kasa.

Ya yi wa ‘yan Nijeriya fatan a yi bukukuwan lafiya da kwanciyar hankali.

Ana gudanar da Idi -Malud duk shekara domin tunawa da haihuwar Annabi Muhammadu SAW.

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp