fidelitybank

Mune muke siyo abincin masu garkuwa da mutane – ‘Yan Acaba

Date:

Wasu ‘yan Acaba da ‘yan sanda a jihar Oyo, sun tabbatar da cewa, su ne suke siyo wa masu garkuwa da mutane abinci da abin sha.

Daya daga cikin ‘yan acaban da ya shiga hannu, ya bayyana cewa a na biyansu Naira 10,000 a duk lokacin da suka karbi sakon na masu garkuwar.

Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Oyo, Ngozi Onadeko, yayin holin wadanda ake zargin ta ce, rundunar ta samu nasarori sosai, saboda tattara bayanan sirri.

Wasu gungun mutane sun amsa cewa suna da hannu cikin sace mutane da aka yi a baya-bayan nan a babban titin Legas zuwa Ibadan wacce ta yi sanadin mutuwar wani mutum mai shekara 45, Oluwatosin Anwajoye.

Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, wadanda ake zargin sun tabbatar da cewa, suna da hannu a satar mutane da aka yi a ranar 7 ga watan Janairun 2022 a Onigara, babban titin Legas zuwa Ibadan.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp