fidelitybank

Munafurci ne karka zarge mu da yaƙar Falasɗinawa – Martanin Isra’ila ga Turkiyya

Date:

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, ya ce a yanzu sojoji da manyan kwamandojin na “Zirin Gaza, kuma an baza su ko’ina a yankin”.

Tun da farko shugaban Turkiya, Recep Tayyip Erdogan, ya zargi Isra’ila da aikata laifukan yaƙi.

Firaministan na Isra’ila bai kama sunan Erdogan ba, amma ya ce “Kada ka zargemu da aikata alifukan yaƙi, idan kana tunanin za ka zargi sojojinmu da aikata laifukan yaƙi wannan munafurci ne, Mu ne ke da sojoji mafiya tsafta a duniya.”

Ya ce rundunar sojin ƙasar na ɗaukar matakan da suka dace wajen kare fararen hula, tare da zargin Hamas da aikata laifukan ci zarafi ta hanyar “amfani da mutane a matsayin garkuwa”.

Ma’aikatar lafiya a Gaza da ke ƙarƙashin ikon Hamas, ta ce fiye da mutum 7,600 aka kashe a Gaza tun bayan da Isra’ila ta fara kare hare-haren bom a yankin.

A ranar Juma’a Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce kashi 40 na wadanda ka kashe ƙananan yara ne.

Hamas ta kashe fiye da mutum 1,400 a hare-haren da ta kai Isra’ila ranar 7 ga watan Oktoba, mafiya yawansu fararen hula, ciki har da mata da ƙananan yara.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp