fidelitybank

Muna murƙushe ƴan ta’adda a Filato – Sojoji

Date:

Jami’an sojin ƙasa da aikin wanzar da zaman lafiya a Jihar Filato ya rataya a wuyansu, sun bayyana cewa, suna samun nasara a yaƙi da ‘yan bindiga kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Da yake magana da jaridar Punch a birnin Jos ranar Litinin biyo bayan kashe ‘yan bindiga takwas da jami’ai suka yi a wani aiki na musamman da ƙaramar hukumar Wase ranar Lahadi, kakakin aikin Manjo Ishaku Takwa, ya ce a ba za a lamunce da ƴan bindiga su cigaba da bin jama’ar gari suna korarsu daga gidajensu a duk wani yanki na jihar ba.

Ya bayyana cewa, ayyukan ƴan bindigar sun yi ɓarna mai yawa a jihar, musamman a yankunan karkara.

A cewar shi, ayyukan korar ƴan bindigan wanda aka fara Asabar din da ta gabata, za a cigaba da shi har sai an yi nasara baki daya akan mayakan.

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp